- World-class Course
- One-on-One Mentorship
- Big Internship Opportunities
- In Local Language
- Affordable Pricing
- On-Demand Learning
- Free Certificate
Ilimin koyon muhimman abubuwa dangane da networking da kuma shiga internet. Wayar hannunka ta ishe ka.
Abubuwan da za ka koya
-Networking terms
-Undertanding netwok, netwoking and internet
-PAN, LAN, MAN, WAN
-Web and Internet
-OSI Model Layes
-IP Address
-Methods of Communication
-Understanding Digital and Analog Data
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Sanin yadda networking yake aiki
-Sanin muhimman abubuwa dangane da computern networking da internet
-Koyon yadda gundarin networking yake aiki
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
Muhammad Auwal Ahmad
Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.
From Top Learners
Aslm Ina mai matuqar farin ciki sakamakon kammala course din networking and internet da nayi Kuma na amshi certificate dina ba wata matsala ba abunda zance sai dai ince Alhmdllh. Da fatan zan samu cigaban wannan course din domin in dora inda na tsaya.
101
masha Allah
done
Masha Allah
Mungode Allah yasaka da alheri
internet
1
Masha Allah
Alhamdulillah I'm completed My course Networking in flowdiary Masha Allah
Aslm barka da wannan lokaci Nayi course dina na networking and internet nayi exam amma certificate yaki fita miye matsalar?