Amazon KDP: An Ultimate Guide

Game da Course

Wannan course ne wanda yake koyar da yadda ake bude Amazon KDP da yadda ake samun kudi da shi. Zai fi dacewa ga wadanda suke sha'awar rubutu don sarrafa basirarsu don samun kudi a yanar gizo.

Abubuwan da za ka koya
  • Gabatarwa game da Amazon KDP
  • Yadda ake registration
  • Yadda ake rubuta littafi
  • Yadda ake daura littafi da bude account
  • Yadda ake saita samun kudi da shi
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. A smartphone and Personal computer

Malami: Yusuf Muhammad
Ya iya harkokin da suka shafi programming, software development, online marketing da kuma making money online
Mataki: Beginner and Intermediate

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦2,000

Get Started Now