Game da Course

Abubuwan da za ka mora
🎁 World-Class Courses – muna da quality kuma valuable courses daga kwararru

📌 FREE One-on-One Mentorship – za mu ba ka direct access da kwararren malami a matsayin mentor, shi ma kyauta

🌍 Big Internship Opportunities – za ka samu damar cike gurbin internship sannan a tura ka kamfanoni don yi musu aiki

💯 In Hausa Language – muna koyarwa da harshen Hausa don a fahimta sosai cikin sauki

🚀 Affordable Pricing – karatunmu a araha ne kamar kyauta, kowanne course ana biyan kasa da ₦30,000

🎯 No Monthly Subscription – idan ka biya sau daya, babu bukatar ka sake biya kuma za ka samu lifetime access

On-Demand Learning – za ka iya karatu duk lokacin da kake so kuma a duk inda kake

🎓 Free Certificate – za mu ba ka certificate kyauta bayan ka kammala karatu

Mataki:

Yare: Hausa

Kudin Shiga:


Daga Bakin Dalibai

zakariyya muhammad

nice

Haris Dahiru

muna godiya da wannan makaranta

Jamilu Abubakar

Allah yayi jagora

Bilyaminu Atiku

masha Allah wannan karatun yayi kyau sosai

Halima Muhammad

Alhamdulillah

ismail abdullahi ismail

muna godiya

Abdulmalik Sani

Thanks you so much

MUHAMMED ADAMU

Masha Allah Abin da bam fahimta ba shi ne. Game da yadda ake samun certificate yallaboi.

Ahmad Abubakar Ameer

May god increase you wealth health and long life

Muhammad Ahmad

support@flowdiary.com.ng

Abdulrahman Muhammad

Allahmdulilah zakallahu khairan nagode sosae Allah yasaka da alkhairi


Get Started Now

Share this course: