Computer Graphic Design: Photoshop and CorelDraw

Computer Graphic Design: Photoshop and CorelDraw

Course Description

Yadda za ka koyi amfani da manhajar CorelDraw da Photoshop don hada logo, banner, ko wani design da sauransu ta hanyar amfani da computer.

Abubuwan da za ka koya
-Introduction to Photoshop
-Creating a new project in Photoshop
-Understaing layers, colors, curves, and brushes
-Creating and formatting a new picture
-How to change background
-How to get started with CorelDraw
-Typography, Color, Layout, and Images
-Fundamentals of Design
-Branding and Identity

Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya kirkirar design tun daga tushe

-Za ka san color theory, typography da sauransu

-Za ka san muhimman abubuwa dangane da Corel Draw ko photo editing

-Za ka iya editing hoto ko canja background

-Za ka zama Photo Editor

-Za ka san muhimman abubuwa dangane da Photoshop ko photo editing

Abubuwan da ake bukata don farawa
-Computer
-Manhajar Photoshop
-Manhjar CorelDraw

Malami: Misbahu Bichi

Mataki: Beginner

Yare: Hausa

Yadda za ka fara


Read More

Course Benefits

  • World-class Course
  • One-on-One Mentorship
  • Big Internship Opportunities
  • In Local Language
  • Affordable Pricing
  • On-Demand Learning
  • Free Certificate

Course Fee

₦1,200

Tutor

Misbahu Abdullahi Abubakar

Misbahu Abdullahi Abubakar

Misbahu Abdullahi Abubakar

Masanin kasuwancin Cryptocurrency sannan kwararren Graphic Designer. Ya san ilimin Blockchain kuma yana taimaka wa mutane don fahimtar cryptocurrencies cikin sauki, haka nan da kuma designs kala-kala.

Reviews

From Top Learners

Aminu Garba

Photoshop yana bukatar network ne yayin da ake amfani da shi?

Aminu Garba

Assalamu alaikum daya ke banda taba amfani da shiba shin ko yana bukatar network yayin afani da shi sannan garkiya akwai damuwa dan gane da yanayin video ba'a cika gain icon din ba

Anas Tukur

I'm very excited to the Lecture

Abubakar Yaqub

Great lecture

Miftahu Ahmad Panda

Akwai Ilimin Computer Graphics Design, Da Ma General Graphics Da Dama a Cikin Wannan Course Din. Sai dai, Darasi Ɗaya ne kawai na Corel Draw.

Habibu Sagir Dayyabu

Aslm Mlm Dan allah idan akwai hanyan da zamu iya crack din corel draw x7 ku nuna mana