Forex Trading for Intermediates
Game da Course
Koyi yadda ake kasuwancin forex da dabarun samun shiga a harkar. Yadda ake bude account, saye da sayarwan currecies, risk management, yadda ake trading da sauransu a matakin matsakaita - intermediate. Wayarka ta ishe ka aiki.Abubuwan da za ka koya
- Reversal Chart Patterns
- Double Top and Bottom
- Bullish and Bearish Wedges
- Neutral Chart Patterns
- Ascending and Descending Triangles
- Symmetical Triangles
- Penants
- Continuation Chart Patterns
- Bullish and Bearish Flag
- Rising and Failing Wedge
Abubuwan da ake bukata don farawa
- Smartphone