- World-class Course
- One-on-One Mentorship
- Big Internship Opportunities
- In Local Language
- Affordable Pricing
- On-Demand Learning
- Free Certificate
Wannan course zai koya maka yadda ake online business, da dabarun farawa, da muhimmanc abubuwan da ya kamata ka sani idan kana son farawa ko kuma kana son fadada kasuwancinka a yanar gizo
Abubuwan da za ka koya
-Bayani game da E-commerce da online business da abubuwan da suka kunsa
-Muhimman abubuwan da ya kamata ka sani kafin farawa
-Inda ya kamata ka sayo kaya
-Sanin customers dinka da dabarun retaining dinsu
-Yadda za ka bude digital store cikin sauki
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi yadda ake online business
-Za ka san muhimman abubuwa dangane da wannan harkar
-Za ka koyi yadda za ka sayo kaya, inda za ka sayo, da yadda za ka sayar
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
Yadda za ka fara
Muhammad Auwal Ahmad
Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.
From Top Learners