Dropshipping and Online Arbitrage

Dropshipping and Online Arbitrage

Course Description

Dropshipping shi ne yadda ake sayo kaya daga kasashen waje sannan a sayar da su a nan wurarenmu. Online Arbitrage shi ne yadda za ka sayi kaya daga wata kasuwa sannan ka kai wata kasuwa ka sayar a yanar gizo. Za ka iya yin irin wannan kasuwancin ko kana cikin dakinka. Koyi yadda ake wannan kasuwancin da wayarka ta hannu.

Abubuwan da za ka koya
-Yadda za ka fara Dropshipping da Online Arbitrage
-Muhimman abubuwan da ya kamata ka sani kafin farawa
-Inda ya kamata ka sayo kaya
-Yadda za ka sayo kaya
-Fadada kasuwancinka na Dropshipping da Online Arbitrage a yanar gizo

Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi yadda ake dropshipping business da Online Arbitrage

-Za ka san muhimman abubuwa dangane da wannan business din

-Za ka koyi yadda za ka sayo kaya, inda za ka sayo, da yadda za ka sayar

Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu

Malami: Muhammad Auwal Ahmad

Mataki: Beginner

Yare: Hausa


Read More

Course Benefits

  • World-class Course
  • One-on-One Mentorship
  • Big Internship Opportunities
  • In Local Language
  • Affordable Pricing
  • On-Demand Learning
  • Free Certificate

Course Fee

₦1,900

Tutor

Muhammad Auwal Ahmad

Muhammad Auwal Ahmad

Muhammad Auwal Ahmad

Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.

Reviews

From Top Learners

Muhammed Auwal Abubakar

Network dinku na dauke video tsayawa suke

Abba jime modu

DRB 101