
Database Management For Beginner
Description
Yadda ake aiki da rumbun bayanai wato Database ta hanyar amfani da SQL da kuma Microsoft Access. Da computer ake amfani.Abubuwan da za ka koya
- Introduction to Databases and DBMSs
- Working with MySQL Database
- SQL Statements
- Basics Microsoft Access
- Creating a Database Project
Abubuwan da ake bukata don farawa
- An Android smartphone or a personal computer