- World-class Course
- One-on-One Mentorship
- Big Internship Opportunities
- In Local Language
- Affordable Pricing
- On-Demand Learning
- Free Certificate
Yadda ake tsara rubutun tallace-tallace irin su sales letter, email campaigns, da ingantattun dabaraun da ya kamata marketer ya sani.
Abubuwan da za ka koya
-Yadda ake sanin wadanda ya dace a tallata wa haja ko isar wa sako
-Koyon tsara rubutu mai jan hankali
-Sanin dabarun tallace-tallace ta hanyar tura sakon rubutu
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka koyi yadda ake tsara rubutu na talla mai kyau
-Za ka san wadanda ya dace ka tallata wa haja
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Wayar Hannu
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner
Yare: Hausa
Muhammad Auwal Ahmad
Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.
From Top Learners