Computer and Smartphone Animation

Game da Course

A wannan course din za ka koyi yadda ake kirkira animation kala-kala da computer ko wayarka ta hannu. Za ka koyi kirkira hoto mai magana kuma mai motsi irin na cartoon, yada ake canja masa kaya, yadda za ka saka shi ya yi tafiya, yadda za ka yi masa zane da sauransu cikin sauki

Abubuwan da za ka koya
  • Yadda ake kirkira animation a computer
  • Yadda ake hada character, sanja masa salo, actions da sauransu
  • Koyon yadda ake saka hoto ya yi magana
  • Sanin yadda ake hada 3D video toolkit
  • Yadda ke hada whiteboard video animation
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. An Android smartphone or a personal computer

Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.
Mataki: Beginner and Intermediate

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦1,900

Get Started Now