
Corel Draw For Beginner
Description
Yadda za ka koyi amfani da manhajar Corel Draw don hada logo, banner, ko wani design da sauransu. Ana bukatar computer.Abubuwan da za ka koya
- Typography
- Color
- Layout
- Images
- New project
- Fundamentals of Design
- Branding and Identity
Abubuwan da ake bukata don farawa
- A personal computer