Introduction to Content Marketing
Game da Course
Content marketing wata hanya ce da ake amfani da ita don fadada hajoji a yanar gizo ta hanyar sharing content irin su rubutu, photo, video da sauransu. Koyi wadannan dabarun da wayarka ta hannuAbubuwan da za ka koya
- Introduction to Content Marketing
- The Role of Content Marketing in Business
- Types of content
- Content Marketing Strategies
- How to sell your products on social media
- Video Marketing
- Content Calendar
Abubuwan da ake bukata don farawa
- A smartphone