- World-class Course
- One-on-One Mentorship
- Big Internship Opportunities
- In Local Language
- Affordable Pricing
- On-Demand Learning
- Free Certificate
A wannan course za ka koyi yadda ake tsare na'ura da shafukan yanar gizo daga miyagun yanar gizo da kuma sanin sirrin tsaron na'ura, manhajoji, shafukan yanar gizo a matakin 'yan koyo (intermediate)
Abubuwan da za ka koya
-Menene Cryptography
-Classical Encryption Techniques
-Bayani kan Pretty Good Privacy
-Hanyoyin Guessing na Passwords
-Bayani kan SQL Injection
-Yanda ake aiki da SQLMap
-Bayanin Reflected XSS
-Yadda ake Stored XSS
-Bayanin DOM XSS
Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Sanin hanyoyin da ake damfarar mutane
-Za ka san hanyoyin da miyagu suke amfani da su don yin datsa
-Za ka koyi yadda za ka kare kanka daga miyagu
-Za ka koyi muhimman abubuwa dangane da wannan fannin na ilimi
Abubuwan da ake bukata don farawa
-Computer
Malami: Engr Ibrahim Auwal
Mataki: Intermediate
Yare: Hausa
Yadda za ka fara
Engr Ibrahim Auwal
Masanin yanar gizo kuma kwararren Cyber Security Analyst, wanda ya goge game da harkar gano security vulnerabilities a cikin website/app kuma yake koyar da shi ga daruruwan mutane.
From Top Learners
Alhamdulillah mun gode Allah ya saka da alkairi ya kara basira, Sannan muna jiran advanced course dafatan ana shirya shi saboda learning Cyber security is our fashion.
Alhamdulillahi naji dadin wannan course na Cyber security for intermediate domin nakaru sosai Engr yayi bayani yadda yadace especially a Cryptography yayi kokari amma ina fatan yakamata ayi na wannan course akara bayani sosai akan SQLi da kuma XSS. Allah yasaka da alkhairi