
Blogging For Beginner
Description
Koyi yadda ake gina blog - wato shafin yanar gizo, da fadada shi, da yadda ake SEO, SMM, SEM da sauransu. Ana bukatar waya ko computer.Abubuwan da za ka koya
- Introduction to Blogging
- Choosing a Profitable Niche
- Creating a Professional Blog
- Customizing a Blog
- How to Standardize SEO
- Writing Strategies
- How to Promote, Market, and Grow a Blog
- How to Monetize a Blog
- Introduction to Digital Marketing
- Blogging Resources
Abubuwan da ake bukata don farawa
- A smartphone or personal computer