3D Video and Whiteboard Animation

3D Video and Whiteboard Animation

Course Description

Ilimin iya hada video mai motsi da wayarka ta Android. Za ka iya kirkira videos kala-kala irin masu motsi ko isar da sako cikin sauki.

Abubuwan da za ka koya
-Sauke manhajoji a wayar android
-Iya hada video mai motsi wato mai Animation
-Koyon yadda ake hada video mai motsi na 3D

Wanne amfani wannan ilimin zai maka bayan ka kammala?
-Za ka iya kirkira video mai motsi kowanne kala cikin sauki da wayarka ta android

Abubuwan da ke bukata don farawa
-Wayar Android

Malami: Ibrahim Abubakar Aliyu

Mataki: Beginner & Intermediate

Yare: Hausa


Read More

Course Benefits

  • World-class Course
  • One-on-One Mentorship
  • Big Internship Opportunities
  • In Local Language
  • Affordable Pricing
  • On-Demand Learning
  • Free Certificate

Course Fee

₦1,600

Tutor

Abubakar Ibrahim

Abubakar Ibrahim

Abubakar Ibrahim

Kwararren Graphic Designer wanda yake koyar da wannan ilimin ga daruruwan matasa don samun abun dogaro-da-kai. Yana kirkirar logo, banner, flyer da sauran designs masu kayatarwa.

Reviews

From Top Learners

Miftahu Ahmad Panda

Haƙiƙa Malam Abubakar Ibrahim Ya Warware Bayani Dalla-Dalla kan yadda ake haɗa Animations na 3D da Whiteboard cikin sauƙi. So, I Recommend It

Najeebullah Haruna

Alhamdulillah gaskiya wannan 🤗 course ɗin ya yi matukar ƙara min haske. Ina godiya 🙋‍♂️ sosai.