Game da Course

Abubuwan da za ka mora
🎁 World-Class Courses – muna da quality kuma valuable courses daga kwararru

📌 FREE One-on-One Mentorship – za mu ba ka direct access da kwararren malami a matsayin mentor, shi ma kyauta

🌍 Big Internship Opportunities – za ka samu damar cike gurbin internship sannan a tura ka kamfanoni don yi musu aiki

💯 In Hausa Language – muna koyarwa da harshen Hausa don a fahimta sosai cikin sauki

🚀 Affordable Pricing – karatunmu a araha ne kamar kyauta, kowanne course ana biyan kasa da ₦30,000

🎯 No Monthly Subscription – idan ka biya sau daya, babu bukatar ka sake biya kuma za ka samu lifetime access

On-Demand Learning – za ka iya karatu duk lokacin da kake so kuma a duk inda kake

🎓 Free Certificate – za mu ba ka certificate kyauta bayan ka kammala karatu

Mataki:

Yare: Hausa

Kudin Shiga:


Daga Bakin Dalibai

Kamal Shafiu

Masha Allah Taya mutum Zai Gane nauyin kayan

Abdulnasir Haruna Danguru

Maasha Allah, komai daki-daki ga saukin fahimta. mu je na gaba


Get Started Now

Share this course: