Cyber Security For Beginners

Game da Course

Koyon tsaron na'ura da yanar gizo, inda za ka koyi yadda za ka kare kanka daga miyagun yanar gizo da kuma sanin tsaron na'ura, manhajoji, shafukan yanar gizo a matakin 'yan koyo (beginners)

Abubuwan da za ka koya
  • Introduction To Cyber Security
  • Introduction To Cyber Crimes
  • Reasons For Committing of Cyber Crimes
  • Malware And Its Type, Adware, Spyware, Hijacking Software, Virus, Worms, Trojan Horse
  • Cyber attacks - Phishing, malware, viruses, spamming, Cross Site Scripting, spoofing etc
  • How to prevent a computer, webbased software and network from cyber attack
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. A smartphone or personal computer

Malami Muhammad Auwal Ahmad
Muhammad Auwal Ahmad Muhammad Auwal Ahmad Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.
Mataki: Beginner

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦1,500

Daga Bakin Dalibai

Dauda Abdullahi

Ilmi kogi

Dauda Abdullahi

magani a gonar yaro baisani duk ya girbe

Dauda Abdullahi

Allah kara basira

Dauda Abdullahi

Alhamdullah wallahi akwai karuwa

Dauda Abdullahi

Allah hada mu a course nagaba ameen

Abubakar Muhammad Alwali

mungode kwarai

ismail mohammed idris

thanks is such a wonderful presentation

Aminu Abdullahi

Muna godiya

Ahmad yahaya

thank you

Abubakar Ibrahim

wonderful lectures

Salisu Abdulrazak

MaSha Allah

Aminu Abdullahi

Allah ya saka

Yahaya abdurrahman Ibrahim

Masha Allah sir yakamata afara cire Mana PDF na hausa Wanda zamudinga karantawa

Yasir Nura

Masha Allah

sulaiman Muhammad

Masha Allah, I'm very interested Muna karuwa sosan gaske

Abubakar Muhammad Alwali

Masha Allahu munajin daɗin wannan lecture sosai Allah yaƙara basira

Alhussain kazaure

thank

yusuf Adam

please bangane cloud security ba

Faisal Imran Auchan

very wonderful introduction and guidance

Ahmed Nura Hadejia

Muna godiya

Saminu Musa Rimi

Lallai cybersecurity is a widely course Allah yakara daukaka FLOWDAIRY

Salim Musa

Gaskiya naji dadin kwas din nan, Allah ya temake mu

Muhammad Yau Sani

Masha Allah Allah yasaka da alkhairi

Alameen Munir Ahmad

Masha Allah

IBRAHIM ABDULLAHI UMAR

I'm finish

Umar Mustapha

Masha Allah, karatu yana kyau Allah ya kara basira. Kamar kwana nawa ya kamata mutum ya kammala wannan lakcocin na cyber security for beginner.

Aliyu Ibrahim

Thanks for my teacher thanks All

Aliyu Salisu

Allah ya kara basira

musa Bala

Allah mana jagora

MUHAMMAD NASIR SHEHU

Allah mana jagora

MUHAMMAD NASIR SHEHU

na gama for beginners but banji bayani akan ethical hacking, web application security da ma dae sauransu ba


Get Started Now