Contact Us | Flowdiary

Contact Us

Kana bukatar wani taimako? Tuntube mu ta wadannan kafofin, za mu amsa maka a kan lokaci:

Phone: 08145440710

WhatsApp: 2348145440710

Email: support@flowdiary.com.ng

Telegram: /t.me/flowdiary

Facebook: /fb.me/flowdiary

Social media handles
LinkedIn: /flowdiary

YouTube: /@flowdiaryng

Twitter: /@flowdiaryng

Instagram: /@flowdiary_ng

Flowdiary: /blog

Wacce tambaya kuke son yi?


Flowdiary makarantar yanar gizo ce da take koyar da digital skills da harshen Hausa don dogaro da kai
An bude Flowdiary ne don taimaka wa matasa don koyon digital skills don dogaro da kai da harshen Hausa don fahimtar karatun cikin sauki
Da farko ka sauke android application dinmu a Play Store mai suna Flowdiary ko kuma ziyartar shafinmu. Abu na biyu shi ne yin register, sannan sai ka shiga course din da kake so ka biya kudi nan take ka fara karatu
Eh, kwarai kuwam kowa ma zai iya yin karatu a Flowdiary - maza da mata, yara da manya
Eh, kwarai kuwa, ana bayar da certificate ga duk wanda ya kammala karatu a course dinsa
Eh, sosai ma, duk wanda ya kammala karatunsa zai yi exam nan take ya yi printing certificate dinsa
Da farko dole sai mutum ya kammala karatunsa kafin ya samu certificate, don haka duk wanda ya kammala zai iya danna Print Certificate don ya sake certificate dinsa daga app ko website
Ana biyan kudi online wato online payment. Za ku iya biyan kudin karatu ta hanyar online payment ta card payment ko transfer
Kowane course akwai kudin karatunsa, wani N2,000, wani N1,5000, wani ma N700 kacal
Muna yin karatunmu ne ta website dinmu ko kuma application dinmu na android wanda ake saukewa a Play Store
Ana koyar da digital skills kala-kala kamar su Android development - wato ilimin kirkirar manhajar android, web development - ilimin kirkirar shafukan yanar gizo, graphics design - ilimin hada hotuna, logo, banner, flyer da sauransu, digital marketing - ilimin tallata hajoji a yanar gizo da sauransu
Kodayaushe kowa zai iya zuwa ya yi register ya fara karatunsa nan take
Karatu a Flowdiary kusan kyauta ne duba da yadda yake da matukar araha. An bude Flowdiary ne don taimakon matasa wajen koyon digital skills don dogaro da kai, don haka ya kasance ba a biyan wani kudi mai tsada. Haka nan dai ya kasance duk lokacin da kake so za ka iya zuwa ka bude shi ka zabi course din da kake so ka fara karatunka. Bayan wannan, har ila yau Flowdiary ta kawo sababbin free courses don kara wa matasa kwarin gwiwa a wannan fannin
Da farko ku sauke app dinmu a Play Store ko kuma ziyartar website dinmu don yin register, sai abu na gaba shi ne enrolling course inda za ku biya kudi don fara karatu nan take
Ana koyarwa da Harshe Hausa don fahimtar ilimin cikin sauki
Ana koyarwa ta hanyar amfani da videos wato video lectures kenan
Idan ka biya kudi kuma ya nuna maka succesfully, to nan take ka shiga app din ka wuce Profile dinka, a nan za ka gan shi. Idan kuma a website ne to ka duba Dashboard dinka za ka gan shi a nan
a shiga Profile a app, idan kuma website ne to ka shiga Dashboard
video ne duka, wato video lectures
Watakila matsalar network dinka ne. Idan kuma ya ci gaba da tsayawa to ka koma amfani da website dinmu
Ka shiga app din sai ka shiga Profile dinka, idan kuma a website ne to ka shiga Dashboard dinka. Idan kuma ba ka gan shi ba, to watakila course din gama loading ba ka fita. To yanzu abun da za ka yi shi ne tuntubar mu ta WhatsApp 08145440710 tare da tura mana email address da reg number ka don mu duba lamarinka
Mu za ka tuntuba kai-tsaye ta WhatsApp dinmu: 08145440710, ko kuma email: support@flowdiary.com.ng
Eh, sosai ma, za ka iya gayyato koa da kowa don a yi karatu a karu tare
Idan application din yana ba ka matsala ka shiga Play Store ka yi updating dinsa. Idan ya ci gaba da ba ka matsala hakan na nuna cewa bai dace da wayarka ba, don haka za ka iya amfani da website dinmu
A`a ba a downloading videos, sai dai a kalla online
Duk wani darasi yana da comment section, idan kana bukatar yin tambaya za ka iya yi ta nan, ko kuma za ka iya tuntubar malamin ta email - ka shiga course din za ka ga email din kowanne malami
Points wani maki ne da dalibi yake samu a Flowdiary a duk lokacin da ya yi comment (tambaya) ko kuma ya amsa tambayar wani, ko liking lecture, ko bibiyar comments, ko yin review a course dinsa, ko enrolling sabon course. Ana amfani da Points din dalibi wajen gane yanayin yadda yake mayar da hankali a karatu. Idan mutum yana samun Points da yawa hakan zai sa a ba shi kyauta.
Badge shi ne matakin da dalibi ya kai a yayin da yake karatu a Flowdiary. Matakin dalibi yana hawa ne a duk lokacin da yake samun points da yawa. Matakan Badge su ne kamar haka: Learner - 0-50 points, Amateur - 51-100 points, Creative - 101-150 points, Hardworking - 151-250 points, Researcher - 251-300 points, Skillful - 301-400 points, Strategist - 401-500 points, Master - 501-600 points, Champion - 601-750 points, VIP - 750-1000 points
Flowdiary ya kawo tsarin Flowdiary Jobs ne don ba wa dalibai damar cike guraben neman aiki a kamfanoni kala-kala da skills din da suka koya a Flowdiary. Duba Blog don samun karin bayani da yadda za ka cika
Idan kana samun matsalar biyan kudi ta online payment, za ka iya biya ta wannan acount din (8287603660, FLOWDIARY DIGITAL LEARNING, WEMA BANK), sannan ka tura mana receipt tare da reg number ka kai-tsaye ta WhatsApp: 08145440710