Abunda duniya ta sani game da saƙago a yau shi ne an fara tunanin ƙirƙirarsu a wannan duniyar tun a ƙarni na 19, kamar yadda mutanen da suka rayu a wancen ƙarnin suka yi tunanin saƙagai za su zama ruwan… Continue Reading →
Duk da hasashen farfesa Stephen Hawking da gargadin Elon Musk, kan cewa fasahar Artificial Intelligence kan iya zama wata barazana ga rayuwar Ɗan-Adam a duniyar zamani, amma har yanzu masana wannan fasaha suna ƙara zurfafa bincike don tabbatar da lamarin… Continue Reading →
Artificial Intelligence, ko AI (a takaice) fasahar na’ura ce da za ta ba wa masanin na’ura damar sanya wa na’ura fikira, nazari, tunani da basira kamar na Dan-Adam. Wannan fasaha ta samo asali ne daga asalin makirkirin fikirar John McCarthy… Continue Reading →
Na Farko Wato AI a matsayinsa na fasaha mai zaman kansa yanada ire-ire da kuma nau’i-nau’i. Ire-irensa sun hada da:i. Weak AI – wannan yana nufin fasaha ta AI mai rauni wato wacce batada karfin daidaita fikira da basira kusan… Continue Reading →