Duk da hasashen farfesa Stephen Hawking da gargadin Elon Musk, kan cewa fasahar Artificial Intelligence kan iya zama wata barazana ga rayuwar Ɗan-Adam a duniyar zamani, amma har yanzu masana wannan fasaha suna ƙara zurfafa bincike don tabbatar da lamarin… Continue Reading →
Artificial Intelligence, ko AI (a takaice) fasahar na’ura ce da za ta ba wa masanin na’ura damar sanya wa na’ura fikira, nazari, tunani da basira kamar na Dan-Adam. Wannan fasaha ta samo asali ne daga asalin makirkirin fikirar John McCarthy… Continue Reading →
Na Farko Wato AI a matsayinsa na fasaha mai zaman kansa yanada ire-ire da kuma nau’i-nau’i. Ire-irensa sun hada da:i. Weak AI – wannan yana nufin fasaha ta AI mai rauni wato wacce batada karfin daidaita fikira da basira kusan… Continue Reading →
Artificial Neural Networks ko Neural Networks fasahar na’ura ne da ake yunkuri wajen ganin yanayin nazari da fikirar na’ura ya zama irin na Dan-Adam, ta hanyar kwaikwayon yadda kwakwalwar mutum take aiki. A wannan sashe masana suna kara kaimi ne… Continue Reading →
19th February, 2021 Bayanin Mujalla Suna: Fahimtar Fasahohin Zamani a Sauƙaƙe Manufa: Fito da bayanan wasu muhimman fasahohin zamani Ranar Fitowa: Fita ta 2; 19th February, 2021 Bayanin Fayil Yanayi: PDF Nauyi: 4.25MB Shafuka: 17 Abubuwan Da Ke Ciki Babi… Continue Reading →
Fasaha ta rabu kashi-kashi kamar yadda kimiyya take, wato akwai wasu fannoni da aka samar a ƙarkashinta sakamakon bunƙasarta a zamanance. Waɗannan fannoni na fasaha sune suke gudanar da wannan zamani ta fuskar cigaba. Sannan sun samo asali tun daga… Continue Reading →
Wasu na’urori da suka yi ƙaurin suna a ƙarni na 21 da ake ƙira Quantum Computer a yanzu suna janyo hankalin mutane sosai ta yadda ake son jin labarinsu da kuma abubuwan da suka ƙunsa da komai game da su.… Continue Reading →
Akwai dubunnai hasashen kimiyya da suka faru a rayuwa ta zahiri, waɗanda yawancinsu sun samo asali ne daga ƙirƙirarrun labaran kimiyya da marubuta suka yi ta yin hange a kai a matsayin tatsuniya. Amma a yau waɗannan hasashe na ƙirƙirarrun… Continue Reading →
Wasu mutane da suke neman sanin yadda fasahar sadarwan 5G take aiki sun koka kan yadda 5GE yake shige musu duhu, musamman waɗanda suke cin karo da kalmar a yanar gizo. Mene ne 5G? 5G fasahar sadarwa ce mai tsananin… Continue Reading →
Android gundarin-tsarin-gudanarwa ne da aka samar don wayoyin tafi-da-gidanka na zamani. Duk da an samar da shi a shekarar 2005 ƙarƙashin jagorancin Andi Rubin tare da Chris White, da Rich Miner da Nick Sears, amma bai fara aiki da bunƙasuwa… Continue Reading →