Advanced Web Development

Game da Course

Matakin wadanda suke son kwarewa a ginda shafin yanar gizo. Duk wanda ya karanci Web Development for Beginners (HTML, CSS, JS) da kuma Web Development for Intermediates (PHP, SQL) yanzu ga course din da ya kamata ya karanta don kwarewa da fadada koyo. Wannan shi ne matakin kwararru.

Abubuwan da za ka koya
  • Yadda ake aiki da JSON
  • Yadda ake aiki da API (FetchAPI, CURL commands)
  • Koyon yadda ake Hosting website
  • Sanin yadda ake aiki da JWT, URL, da SESSION
  • Koyon aiki da database a matakin kwararru
  • Aiki da HTTP protocol da Browser DevTool
  • Koyon yadda za ka kare shafin yanar gizo da kutse
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. Ilimi a matakin Web Development For Beginner da kuma matakin Web Development For Intermediates
  2. An Android smartphone or a personal computer

Malami: Zubairu Saeed
Mataki: Advanced

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦2,500

Get Started Now