Comprehensive Data Analysis


Game da Course

Data Analysis yana koyar da yadda ake zakulo wasu muhimman bayanai a cikin data. Wannan course din yana da muhimmanci ga 'yan kasuwa, ma'aikatan asibiti, bankuna da duk wani fannin da ke hulda da bayanai - wato data.

Abubuwan da za ka koya
  • Introduction to Data Analysis
  • Types and Sources of Data
  • Process of Data Analysis
  • Types of Data Analysis
  • Data Analysis Tools
  • Getting Started with Google Sheets
  • Importing and Exporting Data
  • Data Preprocessing Part
  • Conditional Formatting
  • Functions and Formulas
  • Mathematical and Logical Operations
  • Data Visualization
  • Creating Data Charts
  • Creating Pivot Tables
  • Final Project
  • Getting Started with Power BI
  • Creating Visuals in Power BI
  • Setting Up Python Environment
  • Variables and Data Types
  • Basic Operations
  • Control Statement
  • Functions
  • Lists and Tuples
  • Sets and Dictionaries
  • Loop
  • Setting Up Pandas
  • Pandas Series and DataFrames
  • Pandas Importing Data
  • Pandas Data Cleaning
  • Pandas Data Engineering
  • Setting Up Matplotlib
  • MLT Creating Plots
  • MLT Customizing Plots
  • MLT Sales Visualization Sample
  • MLT Exporting Visualizations
  • Getting Started with Google Colab
  • AI in Data Analysis
Kayan Aiki
  1. Computer

Abubuwan da za ka mora
🎁 World-Class Courses – muna da quality kuma valuable courses daga kwararru

📌 FREE One-on-One Mentorship – za mu ba ka direct access da kwararren malami a matsayin mentor, shi ma kyauta

🌍 Big Internship Opportunities – za ka samu damar cike gurbin internship sannan a tura ka kamfanoni don yi musu aiki

💯 In Hausa Language – muna koyarwa da harshen Hausa don a fahimta sosai cikin sauki

🚀 Affordable Pricing – karatunmu a araha ne kamar kyauta, kowanne course ana biyan kasa da ₦30,000

🎯 No Monthly Subscription – idan ka biya sau daya, babu bukatar ka sake biya kuma za ka samu lifetime access

On-Demand Learning – za ka iya karatu duk lokacin da kake so kuma a duk inda kake

🎓 Free Certificate – za mu ba ka certificate kyauta bayan ka kammala karatu

Mataki: Beginner and Intermediate

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦5,000

Malami Muhammad Auwal Ahmad
Muhammad Auwal Ahmad Muhammad Auwal Ahmad Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.

Daga Bakin Dalibai

Abdullahi Tukur

Masha Allah for the wonderful presentation

Isa Halliru yahaya

Alhamdulillahi Gaskiya na karu sosai da wannan course din na data Analysis kuma ina mai bawa sauran abokan arziki shawara da su yi gaggawa su anfana da flowdiary wajan koyan Skills

Nura Abdullahi

Allah yasaka da alkairi allah yakara basira yakara daukaka Flowdiary academy .

Muhammad Auwal Ahmad

good course

Suleiman Muhammad Tukur

Masha Allah a gsky naji dadin yadda kuke karantarwa cikin nutsuwa da tsari Muna bukatar aji nagaba domin yakasance min himmatu

Habibu Sagir Dayyabu

Masha Allah wannan course din hakika ya Karamin haske sosai


Get Started Now

Share this course: