Smartphone Graphic Design


Game da Course

Ilimin iya hada hoto da editing dinsa da sauran duk abun da suka shafi wannan bangaren. Za ka koyi yadda za ka hada logo, banner, flyer, poster da sauran designs masu kyau da wayarka ta Android. Idan mutum ya kammala wannan course din zai zama Graphic Designer wanda zai iya hada wadannan abubuwan da na lissafo a baya.

Abubuwan da za ka koya
  • Introduction to Graphic Design
  • Elements of Graphic Design
  • Principles of Graphic Design
  • Color theory
  • Fonts
  • Logos/Banners
  • Graphic Design Resources
  • Invitation Card
  • Political Poster
  • Advanced Flyer Design
  • Logo Design
Kayan Aiki
  1. Android Smartphone
  2. PixelLab Android App

Abubuwan da za ka mora
🎁 World-Class Courses – muna da quality kuma valuable courses daga kwararru

📌 FREE One-on-One Mentorship – za mu ba ka direct access da kwararren malami a matsayin mentor, shi ma kyauta

🌍 Big Internship Opportunities – za ka samu damar cike gurbin internship sannan a tura ka kamfanoni don yi musu aiki

💯 In Hausa Language – muna koyarwa da harshen Hausa don a fahimta sosai cikin sauki

🚀 Affordable Pricing – karatunmu a araha ne kamar kyauta, kowanne course ana biyan kasa da ₦30,000

🎯 No Monthly Subscription – idan ka biya sau daya, babu bukatar ka sake biya kuma za ka samu lifetime access

On-Demand Learning – za ka iya karatu duk lokacin da kake so kuma a duk inda kake

🎓 Free Certificate – za mu ba ka certificate kyauta bayan ka kammala karatu

Mataki: Beginner, Intermediate da Advanced

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦3,500

Malami Abubakar Ibrahim
Abubakar Ibrahim Abubakar Ibrahim Kwararren Graphic Designer wanda yake koyar da wannan ilimin ga daruruwan matasa don samun abun dogaro-da-kai. Yana kirkirar logo, banner, flyer da sauran designs masu kayatarwa.

Daga Bakin Dalibai


Get Started Now

Share this course: