Computer Basics and Office Suite


Game da Course

Wannan course ya koyar da yadda ake sarrafa computer da shige-da-fice a yanar gizo tun daga matakin farko har zuwa na kwarewa. Haka nan an koyar da yadda ake aiki da Office Suite a mataki mafi dacewa. Duk wanda yake son zama Computer Literate, wannan course din ne zai dace da shi.

Abubuwan da za ka koya
  • Introduction to Computers
  • Basics of Operating Systems
  • Software Installation
  • Navigating the Windows OS
  • Control Panel and Settings
  • File and Folder Management
  • File Extensions and PC Shortcuts
  • Command Prompt
  • Files Compression and Extraction
  • Windows Troubleshooting
  • Computer Networking
  • Data Storage
  • Internet Basics and Email Management
  • Working with Google Drive
  • Introduction to Office Suites
  • Working with Google Workspace
  • Introduction to Google Docs
    • Docs I: Formatting Documents
    • Docs II: Insertion and Other Tools
    • Docs III: Advanced Docs Features
  • Introduction to Google Sheets
    • Sheets I: Basic Formulas and Functions
    • Sheets II: Mathematical and Logical Operations
    • Sheets III: Conditional Formatting
    • Sheets IV: Data Visualization
    • Sheets V: Pivot Table
  • Introduction to Google Slides
    • Slides I: Slide Design and Content
    • Slides II: Creating Basic Presentations
    • Slides III: Advanced Slides Features
  • Working with Google Forms
  • Google Sites: Creating a Website
  • Google Blogging
  • Publishing Contents
  • Blog Design and Customization
  • YouTube Channeling
  • Prompt Engineering
  • Smartphone Tracking
  • Disk Management and Partitioning
  • Basic Programming Concepts
  • Practical Programming
  • Essential Productivity Tools
  • Cybersecurity for Online Safety
Kayan Aiki
  1. Personal Computer (Windows 8, 8.1, 10, 11)

Abubuwan da za ka mora
🎁 World-Class Courses – muna da quality kuma valuable courses daga kwararru

📌 FREE One-on-One Mentorship – za mu ba ka direct access da kwararren malami a matsayin mentor, shi ma kyauta

🌍 Big Internship Opportunities – za ka samu damar cike gurbin internship sannan a tura ka kamfanoni don yi musu aiki

💯 In Hausa Language – muna koyarwa da harshen Hausa don a fahimta sosai cikin sauki

🚀 Affordable Pricing – karatunmu a araha ne kamar kyauta, kowanne course ana biyan kasa da ₦30,000

🎯 No Monthly Subscription – idan ka biya sau daya, babu bukatar ka sake biya kuma za ka samu lifetime access

On-Demand Learning – za ka iya karatu duk lokacin da kake so kuma a duk inda kake

🎓 Free Certificate – za mu ba ka certificate kyauta bayan ka kammala karatu

Mataki: Beginner, Intermediate, and Advanced

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦5,000

Malami Muhammad Auwal Ahmad
Muhammad Auwal Ahmad Muhammad Auwal Ahmad Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.

Daga Bakin Dalibai


Get Started Now

Share this course: