Android Development: Mobile Edition


Game da Course

Koyon yadda ake gina Android App da wayar Android cikin sauki, inda mutum zai zama Android Developer. Idan ka kammala wannan course za ka iya gina android apps kala-kala kamar audio app, portfolio app, music player, photo gallery, browser, da sauransu. A wannan course din babu bukatar computer, da wayar Android ake amfani.
Abubuwan da za ka koya
  • Android Widgets
  • Core Widgets
    • TextView
    • EditText
    • Button
    • SeekBar
    • Switch
    • Radio Button
    • ProgressBar
  • Input Fields
    • AutoCompleteTextView
    • MultiAutoCompleteTextView
    • Spinner
  • Layouts & Containers
    • ScrollView
    • ListView
    • Custom ListView
    • RecyclerView
    • GridView
    • CardView
    • Navigation Drawer
  • Media Handling
    • Image Loading from Internet
    • VideoView
  • User Interaction
    • AlertDialog
    • Timer
    • Object Animator
  • Data Handling & Storage
    • Working with JSON
    • Shared Preferences
  • Navigation & Intents
    • Intent - Component
    • Intent - 2
Kayan Aiki
  1. Android Smartphone

Abubuwan da za ka mora
🎁 World-Class Courses – muna da quality kuma valuable courses daga kwararru

📌 FREE One-on-One Mentorship – za mu ba ka direct access da kwararren malami a matsayin mentor, shi ma kyauta

🌍 Big Internship Opportunities – za ka samu damar cike gurbin internship sannan a tura ka kamfanoni don yi musu aiki

💯 In Hausa Language – muna koyarwa da harshen Hausa don a fahimta sosai cikin sauki

🚀 Affordable Pricing – karatunmu a araha ne kamar kyauta, kowanne course ana biyan kasa da ₦30,000

🎯 No Monthly Subscription – idan ka biya sau daya, babu bukatar ka sake biya kuma za ka samu lifetime access

On-Demand Learning – za ka iya karatu duk lokacin da kake so kuma a duk inda kake

🎓 Free Certificate – za mu ba ka certificate kyauta bayan ka kammala karatu

Mataki: Beginner and Intermediate

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦4,000

Malami Abdulrahman Muhammad
Abdulrahman Muhammad Abdulrahman Muhammad Kwararren Android Developer ne wanda yake kirkirar Android Apps masu kyau kala-kala. Yana da kwarewa a kan programming languages irin su Java da Kotlin, sannan ya san yadda zai samar da app wanda zai dace da bukatar masu amfani da shi.

Daga Bakin Dalibai


Get Started Now

Share this course: