Virtual Reality

Virtual Reality yana ɗaya daga cikin manyan fasahohin zamani, wanda yakeda manufar aiki da zahiri don samar da wasu abubuwa kamar hotona a hada su a na zahiri. An fi amfani da wannan fasaha a bangaren wasanni, kamar bidiyoyin wasanni da kyamarori a inda wani hoto zai fito wanda bai kasance na zahiri ba. Misali wani zai iya ganin kansa a wata kasa ko wajen wani taro, amma a zahiri bai kasance a wurin ba. Ko kuma yadda tunani ko mafarki yake kasancewa inda za a iya tunanin kasancewa a wani wuri, amma bai kasance a zahirance ba.

Related Terms