Information Technology

Information Technology na nufin fasahar bayanai. A ƙarni na 21, kamar yadda ake masa laƙabi da zamanin fasaha ko bayanai, ya sa wannan sashe na fasahar sadarwa zama shahararre a duniya.

Ana iya karantar wannan sashe a matsayin kwas a jami’o’i don kwarewa kan fasahohin sadarwa na zamani da wasu bangaren kimiyyar na’ura.

Related Terms