Expert System

Expert System – ta kan iya zama na’ura, ko manhaja, ko waya wacce take da fasahar ƙwarewa da za ta iya yin wasu abubuwa kamar mutum. Misali manhajar da za ta iya koyan wani abu kamar yadda ƙwaƙwalwar mutum take koya, ko kuwa samun damar amsa tambayoyi kamar yadda mutum zai yi.

Related Terms