Augmented Reality

Augmented Reality – saɓanin Virtual Reality, augmented reality fasahar zamani ne da ake ƙirƙira don ƙayatar da wani lamari. Wannan fasahar tanada manufar aiki da zahiri don samar da wasu abubuwa kamar hotona a hada su a na zahiri, misali ƙarin wani abu wanda bai kasance na zahiri ba a na zahiri.

Related Terms