Yanar Gizo: Bayani da Bambanci Tsakanin Surface Web, Deep Web da Dark Web
Haƙiƙa yanar gizo tana da girma gaske, girman da mutum ba zai iya haƙaitowa kai tsaye ba. Kamar dai girman ƙaunu; duk inda Ɗan-Adam ya sani bai wuce ƙwayar zarra idan aka kwatanta shi da girman ƙaunun gaba ɗaya ba.… Continue Reading