Ta Yaya Cuta Ke Shiga Jikin Mutum?
Akwai cututtuka da dama masu matuƙar illa da ke shiga jikin mutum. Wasu su kan yi sanadiyyar mutuwar mutum, ko wata dabba ko kuma wani abu mai rai, ya dai danganta da wace irin cuta ce ta shiga jikin halittar.… Continue Reading