Yaya Yanayin Girman Ƙaunu Yake?
Duk wani abu mai girma, komin girmansa ko nauyi da mutum zai iya tunaninsa, to bai kai ko daya bisa dari daga cikin girman ƙaunu ba. Yanayin girman ƙaunu ya wuce duk wani tunanin mai tunani. Babu wani Ɗan-Adam da… Continue Reading