Yadda Wani Matafiyin Sararin Samaniya Ya Yi ‘Time Travel’
Har yanzu mutane da dama suna ɗaukar hasashen kimiyya na time travel a matsayin tatsuniya, amma abunda masana ke ƙoƙarin tabbatarwa shi ne sanin waɗanne matakai ake bi domin gudanar da time travel da kuma irin abubuwan da za a… Continue Reading