Tasirin Fasahar ‘Artificial Intelligence’ a Duniyar Zamani
Duk da hasashen farfesa Stephen Hawking da gargadin Elon Musk, kan cewa fasahar Artificial Intelligence kan iya zama wata barazana ga rayuwar Ɗan-Adam a duniyar zamani, amma har yanzu masana wannan fasaha suna ƙara zurfafa bincike don tabbatar da lamarin… Continue Reading