Hatsarin Tafiya Sararin Samaniya
Tafiya sararin samaniya ta kasance tafiya mafi hatsari da Ɗan-Adam ya taɓa riska a duk yawace-yawacenshi a faɗin ƙaunu. Tafiya ce wacce, ko da an san inda za a tsaya, to ba a san me za a tarar a wurin… Continue Reading