Bayani kan Quantum Computer: Tsari, Amfani da Tasirinta a Duniyar Zamani
Wasu na’urori da suka yi ƙaurin suna a ƙarni na 21 da ake ƙira Quantum Computer a yanzu suna janyo hankalin mutane sosai ta yadda ake son jin labarinsu da kuma abubuwan da suka ƙunsa da komai game da su.… Continue Reading