Me Ya Sa HTML ba ‘Programming Language’ Ba Ne?
Sau tari sababbin ma’abota tsare-tsaren na’ura suna ɗaukar yaren na’ura Hyper-text Markup Language (HTML) a matsayin programming language, amma sam wannan yaren na’ura ba ya rukunin “programming language”. Wani zai yi mamaki, shin menene bambancin kalmomin ‘programming language’ da ‘yaren… Continue Reading