Da Gaske Za Ka iya Hango Duniyar Venus?
Idan kuma ka ga rana tana faduwa ko bayan ta fadi da kamar mintuna 10 haka, a lokacin ne za ka iya ganin mafadarta tayi ja sosai. Sannan da sassafe lokacin da rana ke kokarin fitowa wato ta dillo kai… Continue Reading