Gungume Uku Gagara Dauri: Menene Blackhole, Whitehole da Wormhole?
Kai da ka ji an fadi wannan kalmar ka san karin magana ce wacce amsarta shine: kwai, saboda duba da cewa kwai uku ba su dauruwa ko da da igiyar zamani ballantana ta gargajiya. Amma fa duk da haka anan… Continue Reading