Annobar Na’ura: Mene ne Worm, Rootkit da Trojan Horse?
Lokuta da dama na’urori suna faɗawa tarkon annobar na’ura kamar Malware, Spyware, Ransomware da makamantansu ba tare da sanin mai na’ura ba, haka nan waɗannan ire-iren annobar na’ura kan iya lahanta na’ura ba tare da an lura ba. Abu mafi… Continue Reading