Kimiyya Da Fasaha: Wanne ne Mafi Hatsari ko Cigaba?
Kimiyya da fasaha, waɗannan sashinan biyu sun kasance daban tun farkon kasantuwarsu har zuwa duniyar zamani a yau, saboda yadda suke ƙoƙarin sabunta abubuwa da kuma kawo sabbi a duk wasu lamura na rayuwar yau da kullum. Haƙiƙa waɗannan sashinan… Continue Reading