Kwatancen Girman ƙwaƙwalwa da ƙaunu
Mutane da dama, musamman masana suna yawan tunanin yanayin girman ƙwaƙwalwa, da kuma yanayin girman ƙaunu. Duk waɗannan abubuwa masanansu sun ce ba su da iyaka, duk da sun sha bamban ta fuskar halitta da yanayi da kuma nau’i. Masana… Continue Reading