Wasu Abubuwa 101 Da Za Ka Iya Sani Game da Dabbobi, Kwari da Tsuntsaye
Dabbobi sun kasance a nau’uka kala-kala, haka nan kowanne nau’i yana da wasu muhimman abubuwa masu ban mamaki ko ƙayatarwa. A rukunin dabbobi akwai ƙanana da manya, a inda manya suka kasance mutane; na biyu madaidaitan dabbobi kamar su akuya,… Continue Reading