Hikimar Rumbun Bayanai – ‘Database’ da Amfaninsa a Duniyar Zamani
Kafin wannan zamanin na na’ura mai ƙwaƙwalwa da fasaha, an kasance ana adana bayanai ne a littatafai –wato a rubuta bayanai a adana su a ɗakin karatu. Idan suka kasance masu matuƙar muhimmanci sai a yi musu kundi sukutum a… Continue Reading