Yadda Masana Kimiyya a China Suka Ƙirƙiri Kwaikwayon Halittar Rana da Wata
Tun a shekarar 2018 masana kimiyya a ƙasar China suka sanar da ƙudirinsu na ƙirƙirar kwaikwaiyon halittar wata don maye gurbin fitulun da suke haska ƙasarsu da dare. Masanan suka ce ta wannan hanyar za su iya rage yawan kashe… Continue Reading