Me Za Ka Iya Sani Game da ‘Biometric’?
Biometric shine amfani da wasu sashina na jikin mutum don tabbatarwa; kamar yatsa, fuska, gashi, jini, murya, ƙwayoyin halitta da sauransu. Ana amfani da waɗannan sashinan don tabbatar cewa wannan mutumin shi ne wanda ake nema, ko kuwa don gujewa… Continue Reading