Muhimman Hanyoyi 5 Don Kare Wayar ‘Android’ Daga Annobar Na’ura Da Kutse
A duniyar zamani kuma a duniyar na’ura, babu wata na’ura mai ƙwaƙwalwa da za ta tsira daga kutse matuƙar tana kunne. Duk wani rukuni na na’ura mai ƙwaƙwalwa kama daga na’urorin tafi-da-gidanka, ko na’urorin kasuwanci, ko na aikin ofishi, ko… Continue Reading