Artificial Intelligence

Artificial Intelligence, ko AI (a takaice) fasahar na’ura ce da za ta ba wa masanin na’ura damar sanya wa na’ura fikira, nazari, tunani da basira kamar na Dan-Adam. Wannan fasaha ta samo asali ne daga asalin makirkirin fikirar John McCarthy… Continue Reading