Cyber Security

Cyber Security – a sashen na’ura mai ƙwaƙwalwa, cyber security wani fanni ne na ƙwarewa wajen daƙile kutsen na’ura da kayayyakin sadarwa. Wannan fanni na na’ura na taka muhimmiyyar rawa wajen rage yawaitar datse a yanar gizo da duniyar na’ura.… Continue Reading

Virus

Virus – virus ya kan iya zama haɗin tsare-tsaren na’ura, ko kuwa wata cikakkiyar manhaja da ake ƙirƙira don turawa wasu na’urorin don cutar da su. Irin waɗannan manhajoji masu hatsari yawanci madatsa ne suke ƙirƙirar su. Related Terms

Malware

Malware – a na’ura mai ƙwaƙwalwa, malware wata kalar manhaja ce da ake ƙirƙira don turawa wasu na’urorin da niyyar cutar da su. Wannan manhaja tana cutar da na’ura ta hanyoyi da dama kamar rage mata kuzari, sanya wata manhaja… Continue Reading