Genetic Engineering

Genetic Engineering – kimiyyar canja ko juya ƙwayoyin halittar halittu don sabunta su da wasu, ko kuwa juya su zuwa wani salo. A wannan kimiyyar za a iya juya ƙwayoyin ɗa namiji (wanda ke cikin mahaifiyarsa) ya koma mace, ko saɓanin haka. Haka nan za a iya haɗa ƙwayoyin halittar mutum da na wata halitta